BABBAN SIRRI
RAN ALHAMIS NE AKE WANNAN AIKI MAI DIMBIN SIRRI
Do Allah Idan kakaranta kayi share a groups 3 Sabida wasu su amfana da kai
In dai kana da wata muhimmiyar bukata da kake so Allah ya biya ma ita. In kana da wani buri mai muhimmanci da ka ke so Allah ya cika ma shi. In kana da wata damuwa da kake so Allah ya yaye maka ita.
To ga sallar da ake kira; KIBIYAR BIYAN BUKATA CIKIN GAGGAWA!
A cikin yinin Alhamis ake yin sallar, (amma ba takamemen lokaci, wato a kowane lokaci a ranar alhamis din
Sallah ce za a yi Raka'a 4 kamar haka:-
Raka'ar Farko: Fatiha 1, sai Qulhuwa 11.
Raka'a ta Biyu: Fatiha 1, Qulhuwa 21.
Sai a Sallame, sai a ci gaba;-
Raka'a ta Uku: Fatiha 1, Qulhuwa 31.
Raka'a ta Hudu: Fatiha 1, Qulhuwa 41.
Idan an Sallame, sai a karanta Qulhuwa 51 a zaune, sannan a yi Salatin Annabi (S) shi ma 51.
Sai a yi Sujjada, a cikin Sujjadar sai a ce; YAA ALLAHU" sau 100. Sai a roki Allah Ta'ala duk bukatar da ake so (a cikin Sujjadar).
Manzon Allah (S) ya ce; Wanda duk ya yi wannan Sallah, ya yi wadannan wuridodi, to da zai roki Allah a kawar (masa) da dutse, da za a kawar da shi. Da zai roki a sauko da ruwan sama, da an sauko da shi. Babu hijabi tsakanin wanda ya yi wannan aiki da Allah.
"Kuma ku sani, Allah Ta'ala zai yi fushi da wanda ya yi wannan Sallah amma bai roke shi wata bukatarsa ba!". (Jamaalul Usbou'i, shafi na 122. Mujarrabatul Imamiyyah, shafi na 188).
Wanda ya maimaita wannan Sallah Alhamis uku a jere, to zai ga abin mamaki na biyan bukatarsa har da
ina ma masu muhimman bukatu za su yi wannan Sallah a cikinsu, da sun ga abin mamaki).
Allah ya amsa mana, ya tausaya mana, ya sa mu dace! Don Allah duk wanda ya karanta yayi shares a groups 5 don kowa ya amfana
1 Comments:
Love Text Messages To Make Him/Her Smile
Post a Comment
Subscribe to Post Comments [Atom]
<< Home