Monday, October 26, 2020

MAGANIN SANYIN KASHI. Assalamu Alaikum Warahmatullah wabarakatuhu yan uwa barkan mu da war haka.Wannan fa'ida ce game da ciwon sanyin kashi ko ciwon gabobi.A samu man Habbatussauda mai kyau kamar kamfanin Hemani ko Al'habshi ko Al mu'ujiza sai a samu Albasa a yayyanka ta kanana sai a suya ta da man Habbatussauda har sai Albasar tayi kone sai a sauke.A idan ya huce a zuba a mazubi a rika shafawa a duk inda yake ciwo ko rikewaInsha Allah zaa dace.Wallahu a'alamu.Abin sadaqa ayiwa Annabi sallallahu Alaihi wasallam Salati.

Labels:

0 Comments:

Post a Comment

Subscribe to Post Comments [Atom]

<< Home