Garkuwar talauci
SIRRIN GARKUWAR TALAUCI NA SHEKARA GUDA Wannan sirrin sai dai in bakaiba komai rashin yin sirri a wajan ka kai komai kokwantan ka a wajan yin sirri In shekara tazo karshe sai kai sauri a cikin watan karshen karubuta LAHAULAH WALA QUWWATA ILLAH BILLAH HIL ALIYUL AZIM kafa dubu shabiyu ko kasa a rubuta maka duk zaiyi bayan anrubuta sai kabari ranar da shekara ta fara akanta ma'ana ranar sabuwar shekara sai kayi wankan tsarki kasa tufafi kayi alwala kayi sallah raka'a biyu. Tafarko fatiha kafa 21 izaja'a kafa 21 sai kuma ta biyu fatiha kafa 21 alam nashraha 21 bayan sallama sai kayi addu'ar allah ya fiddakai daga talauci da musafa da bala'in wannan shekarar sannan kasha wannan sirrin bayan kasha sai ka shafe jikin ka dashi shikenan zakaga abin mamaki bayan ka shanye sai kayi wuridin ta kafa 12000 amma ba lallai kayishe zama dayaba zakanayi kana tarawa har kagama amma anfiso kayishi a sati daya kwana 7 kenan Insha allah Kayi share domin neman izini